Wednesday, 6 September 2017

Wani yaro masoyin gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir yaje mai yawan Sallah

Wani karamin yarone me suna Muhammad masoyin gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai wanda kuma yace gwamnan shine gwarzonshi yajewa gwamnan yawan sallah kuma gwamna El-rufai ya amsheshi hannu biyu har suka dauki hotuna tare.

  

No comments:

Post a Comment