Saturday, 9 September 2017

Wannan hoton bidiyon yaran ya jawo cece-kuce

Wasu kananan yara kenan mace da namiji, yarinyar ta tsaya ta kama kugu shi kuma yaron yana bin wata wakar hausa yanayi, alamar dai soyayya sukeyi, wasu da sukayi sharhi akan wannan bidiyo sunce wannan be daceba domin ana koyawa yaran lalatane, wasu kuma yabawa da abin sukayi.

No comments:

Post a Comment