Tuesday, 5 September 2017

Wannan hoton na gwamnan Kano Ganduje yana sallah ya jawo cece-kuce

Wannan wani hoton gwamnan jihar Kano Umar Abdullahi Gandujene da aka dauka lokacin sallar Idi, hoton ya nuna irin yanda sauran masallata dake sahu daya da gwamna Ganduje suke kallon kasa inda zasu saka goshi a yayin da shi kuma yake kallon gabanshi, wannan irin yanayi da aka dauki hoton ya ja hankulan mutane sosai.Gadai abinda mutane ke cewa akan wannan hoton a yayinda Sanusi Oscar ya sakashi yana kiran da cewa "Jama'a ya kamata mu sanya yayan mu a makarantun addini saboda susan yadda zasu bautawa ubangiji"No comments:

Post a Comment