Saturday, 30 September 2017

" Wannan kaninane ba saurayinaba">>Hadiza Gabon


Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon ta saka hoton wannan kanin nata sannan ta rubuta cewa abin kaunartane, ammafa kar mutane suce saurayintane, kanintane, kafin a kaita gaba. Kalmar boo dai wata kalmace da ake amfani da ita a zamanance dake nufin saurayina ko budurwata.


No comments:

Post a Comment