Tuesday, 19 September 2017

Yakubu Muhammad Rahama Sadau da Amal Umar a Legas

Jaruman fim din Hausa da kuma suke taka rawar gani a finfinan yankin kudu, Yakubu Muhammad da Rahama Sadau, kai ba dankwali, da Amal Umar kenan a garin Legas yayin da suke bakin aiki.

No comments:

Post a Comment