Saturday, 23 September 2017

Yakubu Muhammad ya zama jakadan Pulse Hausa

Fitaccen mawakin Hausa, jarumin finafinan Hausa wanda kuma yanzu yake taka rawar gani a finafinan kudu Yakubu Muhmmad ya zama jakadan kafar sadarwa ta Pulse Hausa, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment