Wednesday, 13 September 2017

'Yan sanda na turin mota

Wasu jami'an hukumar 'yan sandane suke tura motarsu data tsaya akan hanya cikin garin Legas, motar ko lalacewa tayi kokuwa maine ya kare? Allah kadai ya sani saisu, hoton yaja hankulan mutane da dama inda aka rika fadin cewa ta yaya zasu iya maganin wani abu na gaggawa daka iya faruwa a haka?.Kamfanin dillancin labarAn Najeria NAN ne ya walkafa wannan hoton.

No comments:

Post a Comment