Saturday, 9 September 2017

Yanda wannan Angon ke rawa zai baka mamaki

Wannan hoton bidiyon wani angone ke taka rawar ban mamaki a ranar aurenshi, wasu dai sunce lallai ba karamin so yake yiwa wannan amarya tashiba a yayin da wasu sukace ai tsohone ya samu yarinya shiyasa yake wannan murna.

No comments:

Post a Comment