Friday, 8 September 2017

Yawan zubar da jini alamune na tashin kiyama>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Image may contain: 1 person, eyeglasses and closeup
KISAN KIYASHI GA MUSULMI.
IDAN ALKIYAMA TA KUSA TASHI , DAGA CIKIN ALAMOMINTA AKWAI YAWAN KASHE KASHE, DA JUBAR DA JINI A KOINA A FADIN DUNIYA.
MUSULMI NA KASHE MUSILMI A SURIA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A LIBYA 
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A YAMEN
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A NIGERIA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A IRAQ 

MUSULMI NA KASHE MUSULMI A AFGHANISTAN
MUSULMI √ĎA KASHE MUSULMI A SUMALIYA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A LUBNAN
YAHUDU SUNA NA KASHE MUSULMAI A PALASDINU
YAN BUDA SUNA KASHE MUSULMAI A BURMA.
ALLAH KA TSARE RAYUKAN MUSULMAI KOINA A DUNIYA.

No comments:

Post a Comment