Saturday, 9 September 2017

Zahara'u Shata tare da 'ya 'yanta

Tshohuwar jarumar fim din Hausa, Zahara'u Shata kenan tare da 'ya 'yanta, akwai yara da ba zasu santaba, saboda lokacin da tayi tashe basu da wayau, muna mata fatan alheri, Allah ya kara sakawa rayuwar aure albarka.

No comments:

Post a Comment