Saturday, 28 October 2017

A karshe dai: Fim din Rariya ya fito Kasuwa

Bayan data tambayi masoyanta a dandalin sada zumunta da Muhawara cewa yaya suke gani ko ta fitar da shahararren fim dinta da aka dade ana jiran fitowarshi kasuwa Watau Rariya a Ranar Asabar kuma mafi yawa daga cikin masoyan nata suka bayyana cewa ta sakeshi ranar Asabar din Rahamar ta amince da hakan ta fito da fim din Rariya yau a Kasuwa.Shidai fim din Rariya shine fim din daya lashe kyautarfim din da yafi yin fice a wannan shekarar, kyautar da City People Awarda suka bashi.No comments:

Post a Comment