Monday, 9 October 2017

Abin kunya:Malaman makaranta dubu ashirin a Kaduna sun kasa cin jarabawar 'yan aji hudu na framare

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa wani abun kunya ya faru a jihar inda aka yiwa malaman makaranta su dubu Ashirin jarabawar 'yan aji hudu na framare amma duk suka kasa cin jarabawar, gwamnan yace zai kori malaman sannan zai dauki sabbin malamai guda dubu Ashirin da biyar.

Ya kara da cewa duk da yasan za'a soki wannan shiri nashi anma baza'abar karatun yara wadanda sune manyan gobeba a hannun wadanda basu da cikakkiyar kwarewaba.

No comments:

Post a Comment