Saturday, 28 October 2017

Abin Sha'awa: Kalli yanda wani dan kasar Kamaru ya sassaka kwanon ajiyar abinci da katako

Wannan wani hazikin mutum ne dan kasar Kamaru da ya sassaka kwanon ajiye abinci na itace, an dai saba ganin irin wannan kwano na abinci na roba ko kuma na silba da ake kawo mana daga kasashen yamma to ashe akwai wanda zai iya yin kwatan kwacinsu, wannan kam da ace zai samu tallafi da kuma abokan aiki da kayan aiki yanda ya kamata babu abinda zai hana shima yayi kwanon ajiye abincin me inganci.No comments:

Post a Comment