Sunday, 1 October 2017

Adam A. Zango na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Fitaccen jarumin fim din Hausa kuma mawaki Adam A. Zango na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka da daukaka, abokan aikinshi da masoya daban-daban nata aika mishi sakon taya murna.Babban jarumi Ali Nuhu Sarki na daya daga cikin wadanda suka taya Adam murna inda ya kirashi da yarimanshi

No comments:

Post a Comment