Saturday, 14 October 2017

Ahmad Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron dan kwallon Najeriya Ahmad Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment