Tuesday, 31 October 2017

Alhaji Sheshe na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Me Shirya finafinan Hausa Mustafa Ahmad wanda ake kira da Alhaji Sheshe na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment