Sunday, 8 October 2017

Ali Nuhu, Hadiza Gabon, General BMB da Nazifi Ananic tare da abokansu farar fata

Fitattun jaruman finafinan Hausa Ali Nuhu (Sarki) da Hadiza Gabon da Bello muhammad Bello(General BMB) da mawakin Hausa Nazifi Asnanic kenan a wadannan hotunan nasu tare da wasu abokansu farar fata, da alama suna shirya wani abinne tare, lokaci zai bayyana mana hakan.
No comments:

Post a Comment