Monday, 30 October 2017

Ali Nuhu a Ingila

Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu (Sarki) kenan a kasar Ingila inda ya kai ziyara, A jiyane dai Alin ya hadu da abokinshi kuma tauraron kwallon kafa dake bugawa kungiyar Leicester City wasa Ahmad Musa acan Ingilar din inda har suka dauki hoto tare, muna mai fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment