Saturday, 28 October 2017

Ali Nuhu tare da Gwamnan Kano Ganduje

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da Shugaban majalisar Jihar Yusuf Abdullahi Attah tare da babban jarumin finafinan Hausa Ali Nuhu(Sarki) a gurin wani taro da karamar hukumar Fage ta shirya.Yanzu haka dai Ali Nuhun yana kasar Ingila inda yaje ziyara.

No comments:

Post a Comment