Sunday, 29 October 2017

Ali Nuhu ya hadu da Ahmed Musa a Ingila

Tauraron fina-finan hausa Ali Nuhu (Sarki) ya hadu da abokinshi kuma tauraron dan wasan kwallon kafa Ahmad Musa a kasar Ingila inda Ali Nuhun yaje ziyara.Muna musu fatan Alheri da kuma yiwa Ali Nuhun fatan Allah ya dawo dashi gida lafiya.

No comments:

Post a Comment