Friday, 27 October 2017

Ali Nuhu ya yiwa masoyanshi barka da Juma'a daga kasar Ingila

Babban jarumin fim din Hausa Ali Nuhu (Sarki) kenan a kasar Ingila inda, ya taya masoyanshi barka da Juma'a, muna mai fatan Alheri da kuma fatan Allah ya dawo dashi gida lafiya.

No comments:

Post a Comment