Wednesday, 25 October 2017

"Allah ya bani Sarkin Waka duk da babu wanda ya nada min rawani">>Nazir Ahmad (Sarkin Waka)

Tauraron mawakin Hausa Nazir Ahmad wanda ake kira da Sarkin Waka yayi ikirarin cewa Allah ya bashi Sarautar waka duk da babu wanda ya nada mai rawani, tabbas Nazir ya iya waka babu kokwanto kuma muna mai fatan Allah ya tabbatarmai da wannan Sarauta da yake so.Nazir ya saka hoton wannan hular irin ta Saraki a dandalinshi na sada zumunta da muhawara sannan ya rubuta cewa "Allah nadin Sarauta, kololuwar fahimta, ka bani ko baza'a nada mini Rawani ba...."


No comments:

Post a Comment