Sunday, 15 October 2017

Allah ya yiwa mahaifiyar Sheikh Isah Aliyu Pantami Rasuwa

Innalillahi wa inna'ilaihiraji'un Allah ya yiwa mahaifiyar Sheikh Isah Aliyu Pantami rasuwa, Muna fatan Allah ya jikanta ya kai Rahama kabarinta ya kuma jikan dukkan wadanda suka rigamu gidan gaskiya, idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

No comments:

Post a Comment