Saturday, 21 October 2017

Amal Umar na murnar zayayowar ranar haihuwarta

Jarumar fina finan Hausa Amal Umar na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment