Wednesday, 4 October 2017

Aminu Saira ya samu diya mace

Fitaccen me bayar da umarni na finafinan Hausa Malam Aminu Saira ya samu karuwar diya mace wadda ya sakawa suna Amatullah, muna tayashi murna da fatan Allah ya rayata rayuwar addinin musulunci.

No comments:

Post a Comment