Friday, 20 October 2017

Aminu Sharif Momo na murnar samun kyautar karramawa ta jarumin jarumai tare da 'ya 'yanshi

Fitaccen jarumin finafinan kuma me gabatarwa a gidan talabijin na Arewa24 Aminu Sharif Momo kenan tare da 'ya 'yanshi yake murnar samun kyautar karramawa ta jarumin jaruman finafinan Hausa na shekarar nan ta 2017 da muke ciki wadda City People Awards suka bashi.Kamar yanda ake iya gani a wannan hoton har kek aka shirya domin murnar samun wannan karramawa, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.


No comments:

Post a Comment