Sunday, 22 October 2017

An daura Auren Ango da Amaryarshi da suka dau hankulan mutane

Kun tuna hotunan kamin biki na Ango da Amaryarnan tashi da suka dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta da muhawara kwanakin baya? To yau Allah yayi an daura Aure, muna musu fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.Kamar yanda rahotanni suka nuna dama can abokan junane.No comments:

Post a Comment