Friday, 27 October 2017

An gudanar da Zikirin Juma'a na karshen shekara na Darikar Tijjaniya a Kano


Zikirin Juma'a na karshen shekara na Tijjaniya a fadar Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II Wanda ya samu halartar manya-manyan shugabannin Tijjaniyya kamar su sheikh Isyaka Rabi'u da sauransu...

Hotuna daga: Sani Maikatanga

No comments:

Post a Comment