Sunday, 22 October 2017

An sake gano wata Itaciya da cikinta keci da wuta

Allah me iko da yin yanda yaso, an sake gano wata bishiya/itaciya wadda cikinta keci da wuta amma bata fadi kasaba karo na biyu, wannan itaciya an ganotane a kasar Portugal inda aka samu wata mummunar wutar Daji data lakume dukiya da rayuka masu yawa, ko a kusan makonni bitu da suka gabata an gano irin wannan bishiyar a kasar Amurka wadda itama cikinta keta ci da wuta amma bata fadi ba a jihar California inda canma wutar dajin tayi barna.Mutane da yawa suna bayyana wannan abu a matsayin abin al'ajabi.

Sai muce Allah yasa mu dace.

No comments:

Post a Comment