Saturday, 21 October 2017

Anyi tattaki dan kawar da ciwa Daji

Anyi tattaki dan kawar da ciwon Daji a yau wanda uwargidan gwamnan jihar Kebbi Dr Zainab Shinkafi Bagudu ta jagoranta, matan gwamnoni da fitattun jaruman finafinan Hausa dana turanci da sauran sanannun mutane sun halarci tattakin.Daga bangaren jaruma finafinan Hausa akwai Mansurah Isah matar Sani Musa Danja wadda za'a iya cewa kusan itace jagora a wannan lokacin sannan akwai Maryam Booth, Khadika Mustafa, Nazifi Asnanic, Ali Jita, Baba Ari dadai sauransu.No comments:

Post a Comment