Monday, 2 October 2017

Baba Buhari da Mama A'isha suna tattaunawa

Uwargidan Shugaban kasa Hajiya A'isha Buhari kenan tace lokacin da take tarbarshi kenan daga dawowar da yayi daga Maidiguri inda yaje ya gana da zaratan sojojin dake kokarin murkushe mayakan Boko Haram. Hoton nan ya kayatar sosai, muna musu fatan Allah ya kara dankon soyayya da  ya kuma karesu da lafiya
No comments:

Post a Comment