Thursday, 19 October 2017

"Baki da Kirki">>Wani ya gayawa Hadiza Gabon

 Wani bawan Allah ya gayawa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon cewa bata da kirki, ita kuma sai ta tambayeshi cewa waye shaidarka?, ya zuwa yanzu dai mutumin be kawowa Hadizar shaidar tashiba.Mutane da dama da sukayi sharhi akan wannan batu sun fadi cewa gaskiya Hadizar tana da kirki watakiladai shi ta bangarenshine bega kirkin nataba tunda ba'a iyawa mutane.

No comments:

Post a Comment