Sunday, 15 October 2017

"Ban taba yin kwalliya me kyau irin wannan ba">>Maryam A. Baba

Fitacciyar mawakiyar Hausa Maryam A. Baba kenan a wadannan hotunan nata da tace bata taba yin kwalliya me kyau irin wannan ba, Maryam ta halarci wani gurin bikine inda tace Amaryar tasata yin wannan kwalliya ta musamman, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment