Tuesday, 17 October 2017

Bashir Ahmad tare da A'isha daya daga cikin yaran da suka gana da shugaba Buhari a Jiya

Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai Bashir Ahmad kenan tare da daya daga cikin yara masoyan Shugaba Buhari da suka ziyarceshi jiya a fadarshi dake Abuja watau A'isha Aliyu Gebi daga jihar Bauchi.Anan Maya ce daya daga cikin yaran da suka gana da shugaba Buhari jiya tare da abokanta a makaranta suna kallon hotunanta tare da shugaba Buhari.

No comments:

Post a Comment