Monday, 16 October 2017

Bashir Ahmad tare da Bayo Omoboriowo da yaran da suka kaiwa shugaba Buhari ziyara

Mai daukar hoton shugaban kasa, Bayo Omoboriowo da me baiwa shugaban kasar shawara akan sabbin kafafen watsa labarai na zamani Bashir Ahmad tare da biyu daga cikin yaran da suka kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a fadar shugaban kasa a yau watau Maya da Nicole.

No comments:

Post a Comment