Thursday, 12 October 2017

Bashir Ahmad tare da mutunmutumi me magana

Me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai Bashir Ahmad kenan tare da wani mutummutumi da aka kera me magana aka kaiwa majalisar dinkin Duniya, shi wannan mutunmutumin duk maganar daka yi mishi zai mayar maka da amsa dai-dai yanda ya dace kamar yanda zakayi hira da mutum.

No comments:

Post a Comment