Sunday, 8 October 2017

Bukola Saraki, Babatunde Fashola da Solomon Dalung sun bayyana jin dadinsu akan nasarar da Najeriya ta samu na zuwa wasan cin kofin Duniya

Shugaban majalaisar dattijai Bukola Saraki da ministan wutar lantarki Babatunde Fashola da Ministan matasa da wasanni Solomon Dalung kenan suke gaisawa da 'yan wasan Najeriya bayan  sun samu nasara akan zambia data basu damar zuwa buga wasan cin kwallon kofin Duniya a kasar Rasha shekarar 2018.
No comments:

Post a Comment