Sunday, 15 October 2017

Dandanon sabuwar wakar Adam A. Zango

Wannan bidiyon na sama ya nuna shahararren mawakin mata Ado Isah Gwanja yana bin wata sabuwar wakar Adam A. Zango, irin yands yakeyi a cikin bidiyon ya dauki hankulan mutane.

No comments:

Post a Comment