Wednesday, 11 October 2017

Dr Zainab Umar Shinkafi da Mansurah Isah sunyi taron manema labarai akan shirin kawar da ciwon daji

A jiyane matar gwamnan jihar Kebbi Dr.Zainab Umar Shinkafi da tsohuwar jarumar finafinan Hausa Mansurah Isah da sauran masu ruwa da tsaki na aikin wayar da akan al'umma da kuma kokarin kawar da ciwon daji a Jihar Kebbi angaren kafofin watsa labari sukayi taron manema labarai inda sukayi karin haske da amsa tambayoyi game da shirin.Muna fata da rokon Allah duk wadanda suke fama da ciwonnan ka  basu lafiya kasa kuma kaffarane wadanda kuma basu dashi ya karemu daga kamuwa.


No comments:

Post a Comment