Wednesday, 4 October 2017

Farin tsoho: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa na wanan satin

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli da akayi a yau Laraba tare da manyan jami'an gwamnati na bangaren zartarwa, a kusan duk sati sai anga samun cigaba da karin annuri a fuskar shugaba Buhari, Muna fatan Allah ya karamai lafiya da nisan kwana.
No comments:

Post a Comment