Sunday, 29 October 2017

Fati Muhammad 'yar kwalisa

Tsohuwar fitacciyar jarumar finafinan Hausa Fati Muhammad kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliya irin ta zamani, tayi kyau.
No comments:

Post a Comment