Wednesday, 18 October 2017

Fati Shu'uma ta lashe kyautar me taimakawa babbar jaruma ta shekara

Jarumar finafinan Hausa Fati Shu'uma ce ta lashe kyautar fitacciyar me taimakawa babbar jaruma ta wannan shekarar da masu karrama 'yan Fim da kyauta duk shekara na City People Award suka bata, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment