Saturday, 7 October 2017

Fauziya Maikyau na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar finafinan Hausa Fauziya me kyau na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.Abokai irinsu Sa'adiya Gyale da Samira Ahmad da Fatima Yola dadai sauransu sun tayata murna.No comments:

Post a Comment