Thursday, 12 October 2017

Fulani Siddika Sanusi rike da jaririnta Amir

 Fulani Siddika Sanusi kenan diyar sarkin Kano rike da jaririnta wanda ake kira da Amir, muna musu fatan Allah ya karesu da lafiya ya kuma raya Amir rayuwa irinta addinin musulunci.
Me martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na II ke an rike da jikanshi.

No comments:

Post a Comment