Tuesday, 3 October 2017

Gayu kala-kala: Kalli rigar da Sadik Sani Sadik ya saka data ja hankulan mutane

Fitattun jaruman finafinan Hausa, jarumin jarumai sadik Sani Sadik da Nafisa Abdullahi kenan a gurin wani shagali da suka hadu, saidai wani abu daya dauki hankulan mutane a wannan hoton shine irin rigar da Sadik ya saka wadda ta nuna kirjinshi, wasu ta birgesu wasu kuma sun kushe.

No comments:

Post a Comment