Thursday, 12 October 2017

Gwamnan Kano Ganduje na dandana kosaiGwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayin da kai ziyara wurin wadansu mata da gwamnatin jihar ta horas kan kananan sana'o'i a Bichi ranar Talata, gwamnan ya dauki kosan da daya daga cikin wadanda aka koyawa sana'ar ta soya inda ya dandana.No comments:

Post a Comment