Thursday, 19 October 2017

Gwamnonin Arewa na danna waya: ko meye ya dauki hankulansu haka lokaci guda?

Wasu Gwamnonin Arewa kenan, Abdul'aziz Yari na Zamfara da Badaru Abubakar na Jigawa da Umar Ganduje na Kano da Aminu Waziri Tambuwal na Sakkwato suna daddanna wayoyinsu a lokaci guda, Gwamnan Borno Shattima ne kadai baya danna waya a cikinsu, wannan hoton ya dauki hankula sosai musamman a shafukan sada zumunta da muhawara.Mutane sunta yiwa wannan hoto fassara kala-kala cikin Raha.

No comments:

Post a Comment