Friday, 27 October 2017

Gwamnonin Arewa sun ziyarci shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin wasu gwamnonin Arewa a fadarshi dake Abuja, Nasiru El-Rufai na Kaduna da Ibrahim Gaidam na Yobe da Tanko Al-makura na Nasarawa da Umar Abdullahi Ganduje na Kano da Abubakar Muhammad na Bauchi da Yahaya Bello na Kogi a Yau.

No comments:

Post a Comment