Sunday, 8 October 2017

Hajiya Amina Garba ta cika shekaru shida da rasuwa

Tsohuwar fitacciyar jarumar finafinan Hausa dake fitowa a matsayin uwa marigayiya Hajiya Amina Garba ta cika shekaru shida da rasuwa, muna fatan Allah yakai rahama kabarinta ya gafarta mata da sauran 'yan uwa musulmj da suka rigamu gidan gaskiya, idan kuma tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

No comments:

Post a Comment