Thursday, 12 October 2017

Halima Atetece jarumar jarumai mata na shekarar 2017

Halima Atete ce ta samu kyautar karramawa ta Jarumar jarumai mata daga masu karrama fitattun mutane da City People Award na wannan shekarar, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.
No comments:

Post a Comment